IQNA - A ranar Laraba ne masu kula da hubbaren Imam Husaini da Abbas suka gudanar da tarukan tunawa da ranar shahadar Imam Husaini (a.s) da sahabbansa muminai.
Lambar Labari: 3491581 Ranar Watsawa : 2024/07/26
IQNA - Gidan kayan tarihi na Al-Kafil, wanda ke da alaka da hubbaren Abbasi , ya ƙunshi kyawawan ayyuka da tsoffin rubuce-rubuce, waɗanda suka fara aiki a cikin 2009.
Lambar Labari: 3491560 Ranar Watsawa : 2024/07/22
Tehran (IQNA) Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta Hubbaren Abbasi ta sanar da gudanar da darussa na kur'ani na bazara ga daliban makarantu a larduna hudu na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3489150 Ranar Watsawa : 2023/05/16
Tehran (IQNA) Sashen kula da ilimi da al'adu na hubbaren Abbasi ya sanar da gudanar da wani babban kwas na karatun kur'ani mai tsarki ga daliban Afirka a birnin Najaf.
Lambar Labari: 3488110 Ranar Watsawa : 2022/11/02
Tehran (IQNA) Cibiyar buga kur'ani mai alaka da cibiyar nazarin kur'ani ta Hubabren Abbasi ta sanar da gudanar da gasar rubutun kur'ani ta farko a kasar.
Lambar Labari: 3487745 Ranar Watsawa : 2022/08/25